Uncategorized
Hukumar INEC ta sanar da 11 ga Watan Fabrairu ga karshen karban Katin zabe
0:00 / 0:00
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta sanar a yau da kara ‘yan kwanaki kadan don wadanda basu samu karban katunan su ba su yi hakan.
Mun ruwaito a Naija News Hausa da cewa hukumar INEC ta yi barazanar cewa zata dauki mataki ta musanman ga duk mallamin zabe da ya karbi cin hanci da rashawa ga zaben 2019.
Hukumar a yau ta gabatar da ranar 11 ga watan Fabrairun, 2019 a matsayin ranan karshe ga duk wanda ke bukatar karban katin zaben sa, don amfani da ita a zaben da za a yi Asabar na gaba.
Karanta wannan kuma: Duk Kasar Waje da ta sa baki ga zaben Najeriya za ta fuskanci mutuwa – inji El-Rufai.
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.