Labaran Najeriya
Kalli Hotunan shugaba Buhari a yayin Saukar sa a kasar Amurka
0:00 / 0:00
Ka tuna Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Amurka a yau Litini, 23 ga Satumba don wata Babban taron Majalisar Dinkin Duniya ta 74.
Ba da jimawa ba muka sami rahoto kan isar shugaban a New York, Amurka, inda taron zai gudana tare manyan shugabanan Ma’aikata da hukumomi daga Najeriya da suka bi Buhari zuwa taron.
Kalli hotun a kasa;
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.