Uncategorized
APC/PDP: Kalli Lokacin Da Gwamnan Kogi, Yahaya Bello Ya Isa Mazabarsa
0:00 / 0:00
A Yayin da Hidimar zaben Gwamnoni a Jihar Kogi ke gudana, Gwamna Yahaya Bello ya isa Runfar Zabensa don jefa nasa kuri’ar.
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Dan jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP da kuma dan takarar kujerar Sanata a ‘Kogi West Senatorial’ a zaben na ranar Asabar, Dino Melaye, ya yi ikirarin cewa an riga an sanya tsare-tsare domin kadamar da makirci a zaben Jihar ta ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamba.
Dino ya jadada da cewa lallai akwai shirin don sayar da zaben gobe ga gwamnan jihar, Yahaya Bello da kuma Smart Adeyemi, dan takaran gidan Majalisa.
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.