Naija News Hausa ta fahimta a yau Litinin da cewa Shugaba Muhammadu Buhari yayi wata ganawar siiri da tare da wasu shugabannin hukumomi a nan Fadar...
A’isha (Jnr), daya daga cikin ‘ya’yan Shugaban kasa Muhammadu Buhari da uwargidansa, Aisha Buhari ta kamala karatun digiri a jami’a da ke a Burtaniya (UK). Uwargidan...
Muhammadu Buhari, shugaban kasar Najeriya a yau Alhamis, 21 ga watan Nuwamba na wata ganawar sirri da Shugabannin majalisun jihohin kasa. Naija News Hausa ta fahimta...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Mayar da Martani kan Nasarar Bello A zaben Gwamnonin Kogi Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, ya taya gwamna Yahaya Bello...
Naija News ta samu rahoton mutuwar dan shekara 83, Farfesa Tam David-West, babban mai goyon baya ga shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari. Wannan gidan labarai na...
A ranar 10 ga Nuwamba, watau Lahadin da ta gabata, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi musulman kasar nan da su nisanci munanan ayyukan da suka...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana wa ‘yan Najeriya dalilin da ya sa ya kamata su hanzarta ga yin amfani da kayayyakin da aka kerawa cikin Kasar....
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi jawabi ta musanman a taron farko na taron Rasha da Afirka da aka yi a kwanan baya. Naija News Hausa ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata, 1 ga watan Oktoba 2019, ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya don taya murnar ranar cika shekaru 59 da...
Naija News Hausa ta sami rahoton tafiyar Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a yau da barin birnin Abuja don zuwa Daura, jihar Katsina don sallar Eid-el-Kabir. Bisa...