Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda wata gidan sama mai jeri Uku ya rushe da mutane 12 da raunuka a Jihar Legas. Bisa rahoton da...
Wata babban Gida ta rushe a Jihar Legas Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa ‘yan sa’o’i da suka wuce a cikin Manyan Labaran Jaridun...
A yau Laraba, 24 ga watan Afrilu 2019, Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci birnin Legas don wata kadamarwa Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Legas a...
Shugaban kungiyar OPC ta Jihar Legas, Demola, da aka yiwa jifar duwatsu sakamakon kwace akwatin zabe ya saura da rai. Muna da sani a Naija News...
Kotun koli ta Igbosere, a Jihar Legas ta bada umarnin kame shahararen dan wasan kwallon kafa ta Najeriya, Jay Jay Okocha. Kotun ta bukaci kame Austin...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar a ranar Asabar da ta gabata ya gana da tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Ahmed Tinubu. Ka tuna da cewa...
Jami’an Hukumar kwastam sun bayyana fata dabbobi, musanman Jakkuna a matsayin kayakin da hukuma ta hana warwashi da su don tana a karkashin kariyar fitarwa, da...
Wata rukunin ‘Yan Sandan Najeriya (Rapid Response Squad -RRS), ta Jihar Legas sun kama wani Sojan Karya a Legas, sanye da Kakin Sojoji. An kama matashin...
Shugaban Jam’iyyar APC na Tarayyar kasar Najeriya, Asiwaju Bola Tinubu, yayi bayani a ranar Alhamis da ta wuce da cewa ba wai na kauracewa ziyarar shugaba...
Wata Motar Tirela da ke dauke da ‘Ya’yan itãcen marmari da kayan lambu ya Kihe da raunana mutane hade da Macce mai ciki a garin Minna,...