Gwamnan Jihar Legas, Gwamna Akinwunmi Ambode, a yau Alhamis, yayi bayani game da gidan saman da ya rushe a birnin Legas. Mun sanara a Naija News...
A yau Laraba, 13 ga watan Maris, 2019, Wata Gidan Sama a Jihar Legas ta rushe saman ‘yan makaranta har an rasa rayuka da yawa. Gidan...
Abin kaito, duk da irin kokari da jami’an tsaron kasar ke yi don magance ta’addanci, sace-sace da kashe-kashe a kasan nan, masu aikata wadannan mugun halin...
Bayan ganin irin fade-fade, da hare-haren da ke faruwa a Jihar Kwara musanman makon da ta wuce, Gwamnan ya daga yatsa da cewar ya dakatar da...
Jami’an ‘Yan Sandan Najeriya a ranar 4 ga Watan Janairu, 2019 sun kashe wani da ake zargin sa a zaman shugaban ‘yan fashi a Jihar Katsina...
Fasto Tunde Bakare, babban Fasto na Majami’ar Latter Rain a ranar Litinin, ya yi wata ganawar siiri da Shugaba Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 31 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Tsauta Wa Ministoci Da Mataimakansu da Tafiye-tafiye...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 23 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugabancin Kasa tayi Magana kan Zancen Buhari na Kafa Dokar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 16 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Taya Ajimobi Murnan Cika Shekara 70 Shugaban...
Shugaban Ikilisiyar Christ Foundation Miracle International Chapel, jihar Legas, Annabi Josiah Chukwuma ya bayyana wasu wahayin ban mamaki game da shugabancin Najeriya a 2023. Malamin a...