A yau Laraba, 13 ga watan Maris 2019, Gidan Majalisar Dattijai ta rantsar da sabon sanatan Jihar Kogi, Mista Isaac Mohammed Alfa a matsayin sanatan da...
A yau Laraba, 13 ga watan Maris, 2019, Wata Gidan Sama a Jihar Legas ta rushe saman ‘yan makaranta har an rasa rayuka da yawa. Gidan...
Hukumar Babban Makarantan Jami’a ta Jos (UNIJOS), ta bada umarni ga ‘yan makaranta da barin makarantar zuwa gidajen su don guje wa tashin hankali. Hukumar Jami’ar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Maris, 2019 1. Za a karshe sauran zabannin Jihohi a ranar 23...
A yau Talata, da safiyar nan, ‘yan hari da bindiga a Jihar Katsina sun kashe dan shekara 6 da kuma sace mutum ukku a wata sabuwar...
A ranar jiya Talata, 12 ga Watan Maris 2019, Rundunar Sojojin Operation Sharan Daji sun gabatar da kashe ‘yan ta’adda kamanin mutum 55 da kuma kubutar...
Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha Buhari sun komo Abuja a yau bayan ‘yan kwanaki a Daura tun kamin ranar zaben Gwamnoni da suka ziyarci Katsina...
Bayan da hukumar gudanar da zaben kasa ta gabatar da Nasir El-Rufa’i a matsayin mai nasara ga tseren takaran gwamnan jihar sakamakon yawar kuri’u da ya...
Kamar yadda Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ta gabatar, Naija News Hausa ta tsarafa sunayan Gwamnoni da suka lashe zaben tseren kujerar Gwamnan Jiha da...
Muna da sani a Naija News Hausa da cewa hukumar INEC da ke jagorancin zaben Jihar Kano ta bayar da cewa basu kai ga aminta da...