Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Maris, 2019 1. Dan takaran shugaban kasa ya yi karar Buhari da Atiku...
Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana da cewa ba zata dakatar da ma’aikatan Jihar ba don matsalar biyan kankanin albashin ma’aikata na naira dubu 30,000 da gwamnatin...
Rajista na masu zuwa bautar kasa (NYSC) ya fara a yau Litinin 4 ga wata Maris, shekara ta 2019. Hukumar da ke kulawa da ‘yan bautar...
Gardaman wasan kwallon kafa ya yi sanadiyar mutuwar wani a Jihar Kano Wasan kwallon kafa da aka yi ranar Asabar da ta gabata tsakanin Real Madrid...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da irin mutanen da zai sanya a shugabancin sa a wannan karo ta biyu. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Asabar da ta gabata sun gano wasu shanaye 61 da ake watakila an sace su ne a baya. An...
Alhaji Muhammed Kiruwa Ardon-Zuru ya umurci ‘yan uwar sa fulani da janye wa halin tashin hankali da farmaki akan zancen rama kashe-kashen da ake yi ga...
Jihar Benue a ranar Lahadi 3 ga watan Maris, 2019 da ta gabata ta fuskanci wata sabuwar mumunar hari daga hannun makiyaya a kauyan Tse-Kuma, yankin...
Abin takaici, wata gida a Jihar Kano ya kame da wuta har ya tafi da rayukan mutane shidda a cikin gidan. A jiya Lahadi, 4 ga...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Neja sun kame Mohammed Manu da ya kashe matarsa wai don ta hana shi Jima’i Wani mai mutumi mai shekaru 35 da...