Yau saura kwanaki 6 ga zaben shugaban kasa, Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Kwara don gudanar da hidimar yakin neman zaben, 2019. Muna da sani...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke tsaro a yankin Madagali sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Madagali ta Jihar Adamawa har sojojin...
Hukumar DSS, a ranar Asabar da ta gabata, sun kame kakakin yada yawun Jam’iyyar PDP ga lamarin zaben Jiha, Ben Bako. Hukumar sun kame Bako ne...
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’aziyya ga Iyalan Mutanen da suka mutu a wajen hidimar ralin neman sake zabe na shugaban kasa da Jam’iyyar APC...
Hakilu Saidu, wani manomi mai shekaru 30 da ke zama a wata kauye mai suna Yankara, a karamar Hukumar Faskari ta Jihar Katsina ya kashe wata...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Jam’iyyar PDP na zargin Jam’iyyar APC da shirin makirci...
Ga bidiyon wani Mahaukacin mutum da ya gabatar da abin da zai auku a zaben watan Fabrairu, 2019. Bidiyon ya mamaye shafin nishadarwa ko ta ina,...
A ranar jiya Alhamis, 7 ga Watan Fabrairu, Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Adamawa don hidimar yakin neman sake zabe. ‘Yan kwanaki kadan...
Hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta sanar a yau da kara ‘yan kwanaki kadan don wadanda basu samu karban katunan su ba su yi hakan....
Tsohuwar Farfesa Yemi Osinbajo ta yi bayani game da shugabancin Muhammadu Buhari da danta A ziyarar da Farfesa Yemi Osinbajo ya kai a gidan su, Maman...