Alhaji Abubakar Atiku Yace ba za ya Manta da Yan Fim, Mawaka da Yana Nanaye ba Alhaji Atiku Abubakar dan takarar jam’iyyar PDP a zaben shugaban...
Aisha Buhari ta sami Sarauta Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya ba wa matan sa Aisha sabon sarauta a zaman Memba Kwamitin Shawarar Shugaban kasa na yakin...
Miyetti Allah na shirin bayyana zabin su ga Zabe Shugaban Kasa ta Shekarar 2019 Presidential Candidate Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, watau ƙungiyar zamantakewa da al’adu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 11, ga Watan Shabiyu, 2018 1. Cin Hanci da Rashawa ta Kungiyar PDP a Shekara ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kungiyar APC ta ci zaben shekara ta 2015 ne saboda yanayin da kasar mu ta lallace da chin hanci da rashawa...
Takaitaccen Bayani game da Fati Washa Fatima Abdullahi Washa sananiyar akta ce a Kannywood. Sunar ta a filin wasa itace Fati Washa. an haife ta ne a...
Matakan Tsaro sun kama wani mutum mai Suna Musa Mora wanda aka taras da shi da makamai daga garin Babana a Karkarar Borgu ta Niger. An...
Nnamdi Kanu, Shugaban yan Biafra, ya tsayad da cewa an yi munsayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da wani da ake ce da shi ‘Jubril Aminu Alsudani’....
Shugaban Kasa na da Olusegun Obasanjo, ya tsayad da tsayin sa tsakanin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Mataimakin sa na da Atiku Abubakar, da cewa shi...