An zargi Shugaba Muhammadu Buhari da gaza bin umarnin kotu a lokuta da dama tun bayan da ya zama shugaban Najeriya a shekarar 2015. Kolawole Olaniyan,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi shugabancin jam’iyyar All Progressive Congress (APC) kan tabbatar da cewa Jam’iyyar ba ta rusheba bayan ya karshe wa’adinsa a shekarar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Dokar Kalaman Kiyayya da Ta Kafofin Watsa Labaru Bai da...
Jam’iyyar Peoples Democratic Party ta aikar da sakon tayin murna ga dan takarar shugaban kasa na 2019, Atiku Abubakar, yayin da yake murnar cikar sa shekaru...
Abin bakin ciki ne a ranar Lahadin da ta gabata ga daliban Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Bauchi, a lokacin da gobara ta tashi a...
Mataimakin Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party, Peter Obi, a ranar Litinin, ya taya tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya da kuma dan takaran...
Kwararre a shafin shirin fim da kuma tsohon darekta, Sani Mu’azu, a cikin wata sako da ya aika a shafin yanar gizon nishadarwa tasa na Twitter,...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke babban birnin tarayya, Abuja ta nemi Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC) da ta dakatar da tuhumar...
Gwamnatin jihar Kogi ta zargi Sanata Dino Melaye da alhakin tashe-tashen hankula da ya afku a yayin hidimar zaben fidda gwani wadda aka yi a kwanan...
Rahoton da ke isa ga Naija News Hausa ya bayyana mutuwar akalla mutane 12 sakamakon hatsarin mota da ya faru a Kasarawa a karamar hukumar Wamakko...