Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata ya bar garin sa Daura, cikin jihar Katsina bayan kammala ziyarar kadamarwa ta aiki ta kwanaki biyar. Naija News...
A cewar wata rahoto da aka bayar daga kamfanin dilancin labarai ta Vanguard, dan majalisar wakilai a jihar Kwara, wanda ke wakilcin mazabar Patigi a zauren...
Cif Olabode George, Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa ya yi kira ga kasashen waje da kar su bai wa Shugaba Muhammadu Buhari rancen kudi da...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Litinin 2 ga Disamba, ya ba da labarin rayuwarsa tun yana dan saurayi da rayuwarsa a makarantan sakandiri. A wata...
Alhaji Ahmadu Dahiru, Shugaban Hukumar Kula da Canji, karamar hukumar Mubi ta kudu a Adamawa, ranar Asabar ya ce wadanda ake zargi sun sace wasu ‘yan...
A wannan karamar hirar, Naija News Hausa na gabatar maku da daya daga cikin ‘yan mata da suka yi saurin tashe wajen shirin fina-finai na Hausa...
‘Yan sanda sun kubuta bayan fadawa cikin wani Hatsari a Ebonyi Wasu ‘yan sanda a jihar Ebonyi sun samu raunuka bayan da suka afka cikin wani...
Uwargidan Muhammadu Buhari, shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari a ranar Talata, 2 ga watan Disamba a shekara ta 2019 ta gabatar da murnanta da cikarsu shekaru...
Mai magana da yawun shugaban kasar Najeriya ya bayyana da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya halarci bikin bude makarantar jami’ar sufuri a...
A ranar Litini, 2 ga watan Disamba 2019, Mista Joseph Albasu Kunini da Alh Hamman Adama Abdulahi sun bayyana a matsayin sabon Kakaki da kuma Mataimakin...