Wata rukunin watsa labarai ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ta karyata da kuma yi watsi da zargin da ake mai cewa tsohon shugaban kasar ya...
Mourinho ya bar Tsohon Kulob din sa da Komawa Tottenham Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta Ingila ta tabbatar da nadin Jose Mourinho a matsayin sabon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Aika da Kasafin Zartarwa guda shida ga...
A wata rahoto da aka bayar ta hannun manema labaran PRNigeria, an bayyana wani abin tashin hankali game da zargin dan Shehu na Borno, Kashim Abubakar-...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata, ya na wata ganawar sirri da shugabannin tsaron kasar da kuma shugabannin hukumomin tsaro. Kamfanin dillancin labarai na Naija...
Sanata Dino Melaye ya bayyana abin da ya faru a jihar Kogi a ranar Asabar din da ta gabata a matsayin yakin basasa ba zabe ba....
Wasu da ake zargi da zaman ‘yan ta’addan siyasa sun hari malama Acheju Abuh, shugabar mata na Jam’iyyar PDP a Kwamitin kamfen na Wada / Aro ...
Wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Lahadi sun kashe a kalla mutane 18 a cikin garin Karaye cikin karamar hukumar Gummi na jihar Zamfara,...
Bisa rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokacin, wata al’amari ta faru a ranar Juma’a, 15 ga wannan Nuwamba 2019 da ta...
Gwamna Jihar Kogi, Yahaya Bello ya karyata rahoton da ke cewa ana bin sa bashin albashin ma’aikata a Jihar, ya lura cewa irin wannan rahoton karya...