INEC ta ayyana David Lyon na dan takarar APC a zaben Bayelsa Hukumar da ke gudanar da hidimar zabe ta Kasa (INEC), ta ayyana David Lyon,...
Hukumar INEC ta Dakatar da Kirgan Sakamakon Zaben Jihar Kogi Hukumar Gudanar da Hidimar Zabeb Kasa (INEC) ta Jihar Kogi a ranar Lahadi ta sanar da...
A yayin da ‘yan Asalin Kogi da ‘yan Najeriya ke duba da cike da tsammani, kwamishinan hukumar zaben jihar Kogi, Farfesa James Apam a halin yanzu...
Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello ya ci nasarar da yawar kuri’u a runfar zaben sa a zaben yau Asabar. Bisa rahoton da Naija News ta karba,...
Gwamna Seriake Dickson, Gwamnan Jihar Bayelsa da uwargidansa sun jefa kuri’un su a zaben gwamna na 2019. Gwamnan ya isa wurin yin zaben ne tare da...
Rahoton da ke isa Naija News Hausa a wannan lokacin ya bayyana da cewa wasu da ake zargi da ‘yan hari da makami na siyasa, a...
Fada ya Tashi a Yayin Hidimar Zaben Gwamna a Jihar Bayelsa Masu fafutukar siyasa sun yi karo da juna game da yadda za a samar da...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya da ke a yankin Igala Unity Square a Anyigba, karamar hukumar Dekina da ke jihar Kogi ta kama wani jami’in‘ yan sanda...
Gwamnan Jihar Kogi da kuma dan takaran kujerar Gwamnan Jihar a karo ta biyu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Yahaya Bello ya jefa kuri’un...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 16 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Komo Najeriya Bayan Ziyarar Kai Tsaye Zuwa...