Naija News Hausa tun ranar Alhamis da ta gabata ta ci karo da jita-jitan cewa shugaba Muhammadu Buhari na batun karin aure. Ka tuna da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 11 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari da Jonathan sun yi ganawar Sirri A Aso...
Ofishin Hukumar Yaki da Cin Hanci da rashawa da kare tattalin arzikin kasa (EFCC), da ke a Yankin Jihar Sakkwato a ranar Laraba ta aiwatar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 10 ga Watan Oktoba, 2019 1. Majalisar dattawan Najeriya sun muhawara kan kasafin kudin shekarar 2020...
Sharararriyar da jaruma a shafin shirin fim a Kannywood, Fati Washa a ranar bikin samun ‘yancin kai na Najeriya da aka yi ranar Talata 1 ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 9 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Na 2020 ga...
Naija News ta karbi rahoton sabuwar harin mahara da bindiga a hanyar Abuja, ranar Litini da ta gabata. Rahoton ya bayar da cewa kimanin mutane 9...
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya nada mataimaki na musamman ga kowane daya daga cikin matansa Uku. Naija News Hausa ta fahimta da cewa a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 8 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Shawarci Al’ummar Kasa da Zuba jari ga...
Shahararren Mawaki a Kannywood, ya fito da sabuwar wakar sa mai taken ‘Arewa Angel’ Naija News Hausa ta ci karo da hakan ne kamar yadda aka...