Shahararren Mawaki a Kannywood, ya fito da sabuwar wakar sa mai taken ‘Arewa Angel’
Naija News Hausa ta ci karo da hakan ne kamar yadda aka sanar a shafin Nishadarwa ta Twitter wadda kamfanin Kannywood ke amfani da ita.
Kalli bidiyo ka kuma sha Waka a kasa;