Naija News Hausa ta karbi rahoto da wata sabuwar hari da ‘yan fashi da makami suka kai a kauyuka hudu hudu a tsakanin karamar hukumar Kankara...
Tasirin da Anfanin Namijin Goro ga Dan Adam Namijin goro wani ‘ya’yan itace ne da a Turance ake kira da ‘Garcinia Kola’, asali amfi samun sa...
Sojojin Najeriya sun kame wani Sojan Karya Wani matashi da ya saba zaluntar mutane a sunan cewa shi soja ne ya fada a hannun Sojojin Gaske...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘yan sandan Jihar Kebbi, sun kama mutane shida da ake zargi yi wa ‘yan mata biyu da wata Matan Aure fyaden dole a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 4 ga Watan Yuli, 2019 1. A karshe Shugaba Buhari ya janye zancen kafa Ruga a...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya a jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta janye da dakatar da shirin kafa #RUGA a Jihohin kasar kamar yadda aka gabatar a baya a...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana bacin ransa da halin zalunci da Sanatan da ke wakilcin Arewacin Jihar Adamawa, Sanata Elisha Abbo...
Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya ta bukaci Sanatan da ake zargi da zaluncin wata Mata Aure a birnin Abuja, Sanata Elisha Abbo, mai wakilcin Arewacin Jihar Adamawa...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a yau Laraba ya gabatar da sunayen mutane goma shadaya (11) ga Majalisar Wakilan Jihar Kaduna don amince da sanya su...
Akalla mutane 37 suka mutu a wata hadarin motar tanki da ya auku a ranar Talata, 2 ga watan Yuli 2019 da ta gabata a Jihar...