Wani shahararren mawaki, dan Najeriya mai suna, Friday Igwe da aka fi sani da suna Baba Fryo, ya bayyana yadda wasu Sojojin Najeriya da ba a...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wani Matashin Fulani mai suna, Yari Inusa, da ya mutu a filin Sharo Gidan yada Labaran nan tamu ta samu...
Aminu Tambuwal, Gwamnan Jihar Sokoto yayi barazanar cewa ba wanda ya isa ya dakatar da hidimar rantsar da shi a matsayin Gwamnan Jihar Sokoto a ranar...
Gwamnatin Jihar Filato ta rabar da Kujerar Sarautan Jos, ta cire Arewacin Jos da kuma Sarautan Riyom daga hadaddiyar sarautan Jos da ke a karkashin jagorancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 20 ga Watan Mayu, 2019 1. APC Ba ta zaman komai ba tare da ni ba...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci kasar Saudi Arabia don wata hidimar gayyata da aka yi masa,...
Shin ka gaji da aikin da kake yi? Ko kuma kana neman aikin yi a kamfani? Tau ga sabuwa. Kamfanin Alhaji Aliyu Dangote ‘Dangote Group’ na...
Babban kotun majistare ta Jihar Kano ta bada umarnin kame ‘yar shirin fim a Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Ka tuna cewa Mun ruwaito a Naija News...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ta gabatar da daga ranar yin zaben Gwamnoni ta Jihar Kogi da Jihar Bayelsa zuwa gaba. Naija News...
Rundunar Sojojin Najeriya ta gudanar da hidimar zana’izar Sojojin kasar da suka mutu a wata ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a yankin Mauli-Borgozo, a...