Sanatan da ke Wakilcin Jihar Kogi a Gidan Majalisar Dattijai, Dino Melaye, ya rasa tsohuwar sa, Deaconess Comfort Melaye. Naija News Hausa ta gane da cewa...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa kimanin mutane 15 sun rasa rayukan su a wata sabuwar hari da ‘yan hari da makami suka kai...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 3 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Dalilin da zai sa Atiku ya nemi karban yancin...
Jerin Amfanin Man Tafarnuwa ga Al’umma 1- Yaki da Ciwon Mara: Duk Macce da ke Al’ada da kuma jin maran ta da ciwo lokacin al’ada, ko...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Hukumar Jami’an ‘Yan Sandan Jihar Katsina sun bayyana da cewa sun yi nasara da kame mutanen da ake...
Naija News Hausa na da sanin cewa wasan kwallon kafa na UEFA Champions League tsakanin Barcelona da Liverpool da aka yi a daren ranar Laraba, 1...
Mahara sun kai Sabuwar Hari a Jihar Zamfara Naija News Hausa ta karbi sabon rahoto da safen nan da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun...
Wasu Mahara da bindiga da ba a gane da su ba sun sace Alhaji Musa Umar, Sarkin Daura, a maraicen ranar Labara da ta gabata. Naija...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 2 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Buhari yayi karya ne da takardun WAEC na shi ...
Mun sanar a baya a Naija News Hausa da cewa an daga ranar Auren Shahararre da Jarumi a Kannywood, Adam A. Zango. Ko da shike ba...