Wata Kotun Shari’a II da ke a Magajin Gari, a Jihar Kaduna, ta saka wasu ‘yan Mata biyu a Jarun wata biyu akan nuna tsirancin jiki....
Kungiyar Ci gaban Addinin Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun gargadi Gwamnatin Tarayya da cewa kada su kara jinkiri ko...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 24 ga Watan Afrilu, 2019 1. Yadda Obasanjo ya taimaka wajen kafa Kungiyar Boko Haram –...
Wani Mutumi mai shekaru Talatin da haifuwa da suna, Uwani Danjuma ya kashe matarsa don tayi barazanar cewa idan ya Mutu zata sake Aure. Naija News...
A ranar Litini da ta gabata, Hukumar tsaron ‘Yan Sandan Jihar Katsina sun gabatar da barazanar cewa sun kashe ‘yan ta’adda fiye da 9 a kauyan...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Iyalin wasu Fulani da ke zama a kauyan Kaban ta karamar hukumar Igabi a nan Jihar...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa Gobarar wuta ya kone wajen kwanan Maza ga ‘yan Makarantan Jami’a ta ‘Kebbi State University of Science and Technology,...
Tsohon Shugaban Kasan Najeriya, Goodluck Jonathan ya gargadi tsohon ma’ikacinsa, Reno Omokri da ya nuna halin girmamawa da kirki ga shugaba Muhammadu Buhari. Naija News Hausa...
Gwamnatin Jihar Benue ta sanar da dokan daki rufe don magance matsalar hare-hare da kashe-kashen da ke aukuwa a Jihar. Naija News Hausa ta gane da...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Jihar Jigawa sun sanar da gane wani dan Jariri da Maman tayi watsi da shi bayan haifuwa. Bisa bayanin Jami’an tsaro,...