Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 31 ga Watan Mayu, 2019 1. Sanata Ademole Adeleke ya ci nasarar kara a Kotu Sanatan...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kuma Kare Tattalin Arzikin Najeriya (EFCC) ta kame Tsohon Gwamnan...
Shugaba Muhammadu Buhari, hade da wasu Tsohon shugabannan kasar Najeriya sun kuace wa hidimar Liyafa da aka gudanara a daren ranar Laraba da ta gabata a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
‘Yan Najeriya a yau Laraba, 29 ga watan Mayu 2019, sun bi kan layi yanar gizon Twitter don yada yawun su ganin cewa an rantsar da...
Naija News ta fahimta da cewa Gwamnonin Goma shabiyu (12) ne za a rantsar a karo ta daya a kujerar shugabanci, Sauran Gwamnonin Goma Shabakwai (17)...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 29 ga Watan Mayu, 2019 1. Ranar Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
A yau Talata, 28 ga watan Mayu, shugaba Muhammadu Buhari na ganawa da manyan shugabannan hukumomin tsaron Najeriya a birnin Abuja. Naija News Hausa ta fahimta...
Rukunin ‘Yan Sandan Najeriya ta Jihar Sokoto ta kama wani Malam Murtala Mode, malamin makarantar Almajirai a garin Arkillan Magaji na jihar Sokoto da zargin cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 28 ga Watan Mayu, 2019 1. Gwamnatin Tarayya ta gabatar da ranar 29 ga Mayu a...