Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 28 ga Watan Oktoba, 2019 1. Atiku vs Buhari: Kotun Koli ta sanya ranar sauraron karar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 10 ga Watan Oktoba, 2019 1. Majalisar dattawan Najeriya sun muhawara kan kasafin kudin shekarar 2020...
Dattijo da jigo a Jam’iyyar PDP, Buba Galadima, ya fada da cewa an zabi Shugaba Muhammadu Buhari ne don gyara matsalolin da ake zargin gwamnatin jam’iyyar...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, 22 ga Satumba, ya tafi New York, kasar Amurka don halartar taro na 74 na Babban Taron Majalisar Dinkin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 23 ga Watan Satumba, 2019 1. Sojojin Najeriya Sun Kaddamar Da Sabbin Dabarun Yaki da Ta’addanci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 16 ga Watan Satunba, 2019 1. Xenophobia: Shugaban kasar South Afirka na shirin Aika da Wakilan...
Hukuncin Kotun Daukaka Karar Shugaban Kasa, Nasara ne Ga Yan Najeriya – inji Buhari Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce hukuncin da kotun daukaka karar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 12 ga Watan Satunba, 2019 1. Kotun Shugaban Kasa ta Ba da Hukuncin Karshe a kan...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Kotun daukaka da sauraron karar zaben shugaban kasa da ke a birnin Tarayya, Abuja, a yau Laraba,...
Dan takarar kujerar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), babbar jam’iyyar adawa a Najeriya a zaben shugaban kasa na 2019, Alhaji Atiku Abubakar ya...