Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumm’a, 24 ga Watan Mayu, 2019 1. Hukumar ‘Yan Sanda sun tabbatar da Adamu Mohammed a matsayin...
Jam’iyyar PDP a ranar Litinin, 20 ga Mayu, sun sake buga gaba da bada gaskiya da cewa dan takarar shugaban kasa na shekarar 2019 a Jam’iyyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 20 ga Watan Mayu, 2019 1. APC Ba ta zaman komai ba tare da ni ba...
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wata gargadi mai karfin gaske da Shahararrun ‘yan wasan Kwaikwayo da Ban Dariya na Najeriya, cewa su janye daga yi masa...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, da kuma dan takaran kujerar shugaban kasa ga zaben 2019 a karkashin Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana da cewa lallai zai...
Mista Peter Obi, Mataimakin Atiku Abubakar, dan takaran kujeran shugaban kasan Najeriya ga zaben 2019 daga Jam’iyyar PDP, ya yi watsi da jita-jitan da ya mamaye...
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika da gaisuwa ga ‘yan Najeriya, musanman ga Musulmai, yayin da aka fara azumin watan Ramadan. Naija News Hausa ta samu tabbacin...
Dan takarar shugaban kasa ga zaben shugaban kasa na shekara ta 2019 daga Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bukaci Musulmai a kasar Najeriya da su yi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 3 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Dalilin da zai sa Atiku ya nemi karban yancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 2 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Buhari yayi karya ne da takardun WAEC na shi ...