Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), Rundunar Yankin jihar Zamfara, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane biyu a wani hatsarin mota wanda ya yi sanadiyyar jikkata...
Kimanin mutane 28 da aka bayyana a matsayin dangi daya ne aka ba da rahoton cewa sun kone kurmus fiye da gane wa a ya yi...
A wani rahoto da jaridar Punch Metro ta bayar a yau, wadda wakilin mu ta Naija News Hausa ya gano, ta ce wata mace ta mutu...
Hukumar kiyaye haddura ta tarayya (FRSC), a jihar Neja ta bayyana cewa mutane 12 ne suka mutu a wani hadarin mota da ya faru a ranar...
‘Yan sanda sun kubuta bayan fadawa cikin wani Hatsari a Ebonyi Wasu ‘yan sanda a jihar Ebonyi sun samu raunuka bayan da suka afka cikin wani...
Rahoton da ke isa ga Naija News daga manema labarai ya bayyana da cewa a kalla mutane biyar suka mutu, wasu kuma da raunuka yayin da...
Wata hadarin Mota da ta faru a ranar Lahadi, 9 ga watan Yuni da ta gabata, a Jihar Sakwato ya tafi da rayuka Shidda. Bisa rahoton...
Wata mumunar hadari ta dauke rayuwar wani mutumi a ranar Talata, 4 ga watan Yuni a Jihar Kaduna Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda mota...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
Wani Babban jami’in sojan Najeriya da aka fi sani da suna Major A.N Efam, a ranar Litinin, ya rasa ransa a yayin hatsarin motar da yayi...