Mahara da bindiga sun kai wa Ofishin jami’an tsaron ‘yan sanda da ke karamar hukumar Owan, a Jihar Edo hari. An bayyana ga manema labarai da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Maris, 2019 1. Za a karshe sauran zabannin Jihohi a ranar 23...
Bayan da hukumar gudanar da zaben kasa ta gabatar da Nasir El-Rufa’i a matsayin mai nasara ga tseren takaran gwamnan jihar sakamakon yawar kuri’u da ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 12 ga Watan Maris, 2019 1. Hukumar INEC sun gabatar da cewa zaben Kano bai kai...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya ta Jihar Kano, sun gabatar da dalilin da ya sa ba su harbe mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna da...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa hukumar gudanar da zaben kasa sun gabatar da Gwamna Nasir El-Rufai a matsayin mai nasara ga...
Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC), ta gabatar da dan takaran kujerar gidan majalisar jiha daga jam’iyyar APC, Alhaji Umoru Sambawa, a matsayin mai nasara ga...
Jami’a tsaron ‘Yan Sandan Jihar Kaduna sun kame wani da takardun zabe A yayin da ake cikin gudanar da hidimar zaben Gwamnoni da ta Gidan Majalisar...
Wasu ‘yan ta’adda da ba a gane da su ba sun haska wa ofishin hukumar gudanar da zaben kasa da ke Jihar Akwa Ibom wuta a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu na barazanar kame Bukola Saraki, shugaban Sanatocin Najeriya...