Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 22 ga Watan Oktoba, 2019 1. #RevolutionNow: Kotu ta rage Kudin Belin Sowore zuwa Naira miliyan...
Akalla mutane 37 suka mutu a wata hadarin motar tanki da ya auku a ranar Talata, 2 ga watan Yuli 2019 da ta gabata a Jihar...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa akalla shaguna 200 suka kone kurmus a wata gobarar wuta da ya auku a babban kasuwar Makurdi Modern...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 15 ga Watan Mayu, 2019 1. Majalisar Dattijai ta kafa binciken kan zaben Emefiele da Buhari...
Kimanin mutane bakwai suka kuri bakoncin mutuwa a wata gobarar wuta da ya auku a sakamakon fashewar Motar Tanki da ke dauke da Gas. Naija News...
Gwamnatin Jihar Benue ta sanar da dokan daki rufe don magance matsalar hare-hare da kashe-kashen da ke aukuwa a Jihar. Naija News Hausa ta gane da...
Hukumar Jami’an ‘yan Sandan Jihar Benue ta gabatar da yadda ‘yan ta’adda suka sace Orkuma Amaabai, yaron wnai Jigon Jam’iyyar PDP a Jihar Benue, dan Sarki...
Wasu barayi biyu sun fada ga hannun matasa a Jihar Benue An gabatar da cewa wasu matasa da ke a karamar hukumar Akerior Ushongo ta Jihar...
Hedkwatan Rundunar Sojojin Najeriya ta ‘Operation Whirl Stroke’ (OPWS), a wata zagayen bincike da suka yi a Jihar Nasarawa, Taraba da Jihar Benue, sun gabatar da...
Gwamnatin Tarayya ta gabatar a wata sanarwa da shirin kafa manyan gonar kashu a Jihohi hudu cikin jihohi 36 da muke da ita a kasar Najeriya....