Akalla mutane shida ne suka mutu da mata biyu da mayakan Boko Haram suka sace a ƙauyen Kwaranglum da ke jihar Borno. Kwaranglum na kusan kilomita...
Gwamna Babagana Zulum na Borno ya kori shugaban ma’aikatar jihar (HOS), Mista Mohammed Hassan, daga nadin nasa. Naija News ta fahimci cewa Alhaji Usman Shuwa, Sakataren...
A wata rahoto da aka bayar ta hannun manema labaran PRNigeria, an bayyana wani abin tashin hankali game da zargin dan Shehu na Borno, Kashim Abubakar-...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa ‘Yan kungiyar Islamic State West Africa County (ISWAP) sun kashe a kalla sojojin Najeriya hudu da wani mayaki a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 16 ga Watan Oktoba, 2019 1. Gwamnatin Tarayya da Kungiyar Kwadagon Kasar ta kai ga Karshen...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 4 ga Watan Satunba, 2019 1. Xenophobia: Shugaba Buhari ya aika da Wakilai na musamman zuwa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 2 ga Watan Satunba, 2019 1. An Kashe Sojojin Najeriya 3 da yiwa 8 A Cikin...
Rundunar Tsaro ta Jihar Kano sun kame wasu mutane Biyar da Laifin Kira da amfani da Kudaden Najeriya da ta kasan Waje mara sa kyau. Naija...
A wata sabuwar zagayen Rundunar Sojojin Najeriya a yaki da ta’addanci, Sojojin sun ci nasarar kashe mutane biyu da ake zargi da zama ‘yan ta’adda a...
Naija News Hausa ta karbi sabuwar rahoto da harin Boko Haram a shiyar Ngamgam Bisa rahoton da aka bayar ga manema labarai, ‘yan ta’addan Boko Haram...