Jami’a tsaron ‘Yan Sandan Jihar Kaduna sun kame wani da takardun zabe A yayin da ake cikin gudanar da hidimar zaben Gwamnoni da ta Gidan Majalisar...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a yau bayan da ya kada nasa kuri’ar ga zaben gwamnoni da ta gidan majalisar Jiha a runfar zabe ta lamba...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Asabar da ta gabata sun gano wasu shanaye 61 da ake watakila an sace su ne a baya. An...
Hadaddiyar Kungiyar Addini Kirista (CAN) na Jihar Kaduna sun zargi Nasir El-Rufai, gwamnan Jihar da shirin sa na rushe wata Ikilisiyar Dunamis a Jihar. Kungiyar sun...
A yayin da hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ke gabatar da zaben shugaban kasa na jihohi, dan takaran na Jam’iyyar PRP, Shehu Sani ya bukaci...
Hukumar DSS, a ranar Asabar da ta gabata, sun kame kakakin yada yawun Jam’iyyar PDP ga lamarin zaben Jiha, Ben Bako. Hukumar sun kame Bako ne...
Gwamnar Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yayi barazanar cewa duk dan kasar waje da ta kula ko sa baki ga zaben 2019 zata fuskanci mutuwa. Wannan itace...
Gwamnar Jihar Kaduna, Nasir el-Rufai ya bayyana da cewa bai damu ba ko da ace bai ci zaben takaran gwamnar Jihar Kaduna ba ga zaben tarayya...
Jam’iyyarn PDP sun zargi shugaba Muhammadu Buhari da kasawa ga iya mulkin kasar Najeriya A hidimar yakin neman zabe da Jam’iyyar PDP ta yi a Filin...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cin nasarar da suka yi a ranar jiya na kashe ‘yan ta’adda 58 tsakanin Jihar Kaduna, Katsina da Zamfara in...