A cewar wata rahoto da aka bayar daga kamfanin dilancin labarai ta Vanguard, dan majalisar wakilai a jihar Kwara, wanda ke wakilcin mazabar Patigi a zauren...
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na jihar Kwara, ya nada Miss Joana Nnazua Kolo, mace mai shekaru 26 da haihuwa da ke hidimar bautar kasa (NYSC), a matsayin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 16 ga Watan Agusta, 2019 1. El-Zakzaky da Matarsa sun kamo hanyar dawowa Najeriya Ibraheem El-Zakzaky,...
Kotu Majistare ta garin Ilorin, babban Birnin Jihar Kwara, ta saka wani mutumi mai suna Umar Abubakar a gidan Maza da zargin kashe makwabcin sa Umaru...
Ciyamomi 16 da gwamnatin Jihar Kwara ta gabatar da tsigewa ‘yan kwanaki da suka shige sun yi karar Gwamnan Jihar, Abdulrahman AbdulRazaq da ‘yan Majalisar Jihar...
Hukumar Jami’an Tsaro ta Jihar Kwara sun gabatar da cewa wani mutumi da ake dubin shi da tabuwar kwakwalwa, ya kashe daya daga cikin ofisan tsaron...
Tsohon Shugaban Sanatocin Najeriya, Dakta Bukola Saraki yayi kira ga ‘yan gidan Majalisa da su hada hannu don aiki tare ga ganin cewa sun daukaka kasar...
Kotun Koli ta Jihar Kwara ta saka wani matashi mai shekaru 21 ga kurkuku na tsaron shekaru 10 akan laifin kisan kai da ake zargin shi...
Naija News Hausa ta samu sabon rahoto da tabbacin mutuwar Etsu Patigi, Alhaji Ibrahim Chatta Umar bayan rashin lafiyar ‘yan kwanaki kadan. Alhaji Chatta ya mutu...
Abin takaici, wani mai suna Lukman ya gunce hannun wata mata mai shekaru 60 a yankin Omu-Aran ta Jihar Kwara, a ranar Asabar da ta gabata. An...