Kotun koli, a ranar Laraba, 18 ga watan Disamba 2019 ta amince da zaben Abdullahi Sule a matsayin gwamnan jihar Nasarawa. Kwamitin mutane bakwai karkashin jagorancin...
An ruwaito da cewa an kori wani dalibi na Jami’ar Tarayya da ke Lafiya a Jihar Nasarawa daga karatunsa a makarantar saboda zargin kwanci da yiwa...
Naija News Hausa ta karbi rahoron kame wani mutum mai shekaru 42 da haihuwa da aka yi, wanda aka zargeshi da kokarin sayar da dansa mai...
A ranar Alhamis da ta gabata, Majalisar Dinkin Duniya a jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta sanya da tabbatar da Mohammed Adamu a matsayin Babban Jami’in Tsaro...
A ranar Laraba, 22 ga watan Mayu da ta gabata, Tsohon Gwamnan Jihar Nasarawa, Gwamna Tanko Al-Makura ya roki sabon Gwamnan Jihar, Abdullahi Sule, da ya...
Jihar Nasarawa ta fuskanci wata sabuwar hari daga ‘yan hari da makami, inda aka kashe kimanin mutane 16 a wajen zanan suna. Gidan yada labaran mu...
‘Yan Hari da makami a Jihar Nasarawa sun hari Suleiman Abubakar, Ciyaman na Hukumar Alkalan kasar Najeriya ta Jihar Nasarawa (NUJ), sun kuma sace matarsa, Yahanasu...
Jami’an tsaron ‘Yan sandan Najeriya sun gabatar da kame wasu mutane uku da ake zargi da sace-sacen yara a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja. “Mun kame...
Shugaban Kungiyar Hadin Gwuiwa ta Addinin Kiristoci na Jihar Nasarawa, Mista Joseph Masin ya fada da cewa kungiyar ba rukunin ‘yan siyasa ba ce. Joseph ya...
‘Yan Hari da bindiga sun kai wata sabuwa hari a Jihar Nasarawa Kimanin mutane Ukku suka rasa rayukan su a Jihar Nasarawa sakamakon wata sabuwar hari...