Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Maris, 2019 1. Mutane 157 sun rasa rayukan su ga hadarin Jirgin sama...
Gwamna Abubakar Sani Bello (LOLO), Gwamnan Jihar Neja ya gayawa bakin da ke zama a Jihar da cewa su kwantar da hankalin su, da cewa ba...
Gwamnatin Jihar Neja ta bayyana da cewa ba zata dakatar da ma’aikatan Jihar ba don matsalar biyan kankanin albashin ma’aikata na naira dubu 30,000 da gwamnatin...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Neja sun kame Mohammed Manu da ya kashe matarsa wai don ta hana shi Jima’i Wani mai mutumi mai shekaru 35 da...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan hari sun sace kimanin mutane 35 a Jihar Neja “Mahara da bindigan sun fado wa kauyan...
Hukumar zaben kasa, INEC ta gama gabatar da sakamakon zaben shugaban kasa ta Jihar Neja. Ga rahoton a kasa, kamar haka; Kimanin mutane suka yi rajista:...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren takaran zaben 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zaben kananan hukumomin Jihar Neja guda goma sha ukku...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Neja sun kame masu sace-sacen mutane guda hudu a Jihar. An samu nasar wannan kamun ne bayan daya daga ciki mutanen...
Matan Gwamnan Jihar Neja, Dokta Amina Abubakar Sani Bello ta bawa mata 150 tallafin kudi na dubu goma N10,000 ga kowanen su. Naija News Hausa ta...
Habiba Usman da ake zargin ta da sanadiyar yadda aka saceta ta bar gida ne da fadin cewar zata je binciken lafiyar jikinta a ranar 26...