A ranar Litini, 2 ga watan Disamba 2019, Mista Joseph Albasu Kunini da Alh Hamman Adama Abdulahi sun bayyana a matsayin sabon Kakaki da kuma Mataimakin...
Hukumar hana sha da Fataucin Miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta sanar da kama akalla mutane 21 da ake zargi da samar da magunguna ga ‘yan...
Jihar Taraba bayan bincike da ganewa game da matsalar hari a Jihar, musanman harin Makiyaya Fulani a shiyar Kona, gwamnatin jihar tayi binbini da neman janye...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar wani matashi da ya mutu bayan kwana uku da ya sace gunkin ‘yan kabilar Tiv da ke zaune a...
Naija News Hausa, kamar yadda aka bayar a rahotannai da cewa wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Alhamis da ta wuce sun sace malama...
Da safiyar yau Talata, 30 ga watan Afrilu, Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da...
Hedkwatan Rundunar Sojojin Najeriya ta ‘Operation Whirl Stroke’ (OPWS), a wata zagayen bincike da suka yi a Jihar Nasarawa, Taraba da Jihar Benue, sun gabatar da...
Mun gabatar a Naija News Hausa a wata sanarwa a baya da cewa ‘yan hari da bindiga sun sace Alhaji Yahaya Lau. Alhaji Yahaya babban Ma’aikacin...
A ranar Laraba da ta gabata, ‘yan hari da makami sun sace Mista Joel Ubandoma, Tsohon shugaban Kungiyar Alkalan Najeriya (NBA) ta yankin Jalingo. Bincike ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu ta bada dama ga Atiku don binciken lamarin zabe...