Babban Lauyan fafutukar Kasa, Mista Mike Ozekhome, ya bayyana cewa yana tausayawa Shugaban jam’iyyar APC, Bola Tinubu. Mike, Mai kare hakkin dan adam ya bayyana cewa...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Talata, 1 ga Oktoba, a matsayin ranar hutu ga jama’a duka don hidimar bikin cika shekaru 59 ga samun ‘yancin...
Dalibai 234 daga kananan hukumomi 44 a jihar Kano da sun kammala karatun digiri na farko sun ci amfanin tallafin karatu a kasashen waje a jagoranci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 24 ga Watan Satumba, 2019 1. Kungiyar MASSOB ta fidda bayanai dalla-dalla game da Dalilin da...
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta yi kira da a tsige da kame Shugaban kungiyar Miyetti Allah a cikin gaggawa. Naija News ta fahimci cewa ƙungiyar kiristocin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 23 ga Watan Satumba, 2019 1. Sojojin Najeriya Sun Kaddamar Da Sabbin Dabarun Yaki da Ta’addanci...
Naija News ta samun tabbacin cewa akalla gidaje 2,667, gonaki, hanyoyi, gadoji ne ambaliyar ruwa ta tsinke da su a kananan hukumomi 17 da na jihar...
Hukumar gudanar da Zaben Kasa, INEC ta jihar Kogi ta nuna damuwar ta game da yiwuwar tashin hankali yayin da zaben gwamnoni na ranar 16 ga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 18 ga Watan Satunba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Rushe SPIP din Obono-Obla Shugaban kasan Najeriya,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 17 ga Watan Satunba, 2019 1. Buhari ya ambaci majalisar ba da shawara kan tattalin arziki...