Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 21 ga Watan Agusta, 2019 1. ‘Yan sanda sun sake kama Babban Shugaban Barayi na Taraba...
Rundunar Tsaro ta Jihar Kano sun kame wasu mutane Biyar da Laifin Kira da amfani da Kudaden Najeriya da ta kasan Waje mara sa kyau. Naija...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 14 ga Watan Agusta, 2019 1. El-Zakzaky Ya Isa kasar Indiya Don Binciken Lafiyar Jikin sa...
Naija News Hausa ta ci karo da bidiyon lokacin da Aisha Buhari, Matar shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ke jifar shaidan a Makka. Ka tuna da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 8 ga Watan Agusta, 2019 1. Gwamnatin Tarayya ta canza ranar Rantsar da sabbin Ministoci Gwamnatin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 5 ga Watan Agusta, 2019 1. A karshe Hukumar DSS ta mayar da martani ga Kama...
Gwamnatin kasar Saudiyya ta ayyana ranar Asabar, 10 ga Agusta a matsayin Ranar Arafat, babban rana ta musanman da matafiya hajji a dukan duniya hallara a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana da cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a sace wata yarinya mai shekaru takwas, Aisha Umar....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 24 ga Watan Yuli, 2019 1. Shugaba Buhari Ya aika da Jerin sunan Ministoci ga Majalisar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 23 ga Watan Yuli, 2019 1. Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Bayyana Abinda ke Dakatar Da Sabuwar...