A yau Litini, 22 ga watan Yuli 2019, ‘yan kungiyar ci gaban musuluncin Najeriya da aka fi sani da ‘yan shi’a sun fada a hannun jami’an...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar Maryam Ahmad Gumi, diyar sanane da babban Masanin Qur’ani da karatun Islam, Sheikh Gumi, a yau Litini, 22 ga...
Gwamnan Jihar Kodi, Gwamna Nasir El-Rufai ya sanya Shizzer Bada a matsayin sabon janar mai kula da al’amarin kashe kashen kudade a jihar. Har ila yau,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 18 ga Watan Yuli, 2019 1. Majalisar Dokoki ta amince da gabatar da Tanko Muhammad a...
Hukumar ‘Yan sandan jihar Kano ta gabatar da kame wata matar aure, Aisha Ali, wadda ake zargi da zuba ruwan zafi a jikin maigidanta, harma ga...
Allah ya jikan rai! Karshen Rayuwa ta kawo Baban Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Naija News Hausa ta sami rahoton cewa Babban Ahmed Makarfi, tsohon gwamnan Jihar...
Jami’an tsaron Jihar Ogun sun bayyana da kame wasu mutane Uku da aka gane da zama makiyaya Fulani da zargin kashe wani Manoni, Rafiu Sowemimo, mai...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa ‘yan hari da bindiga sun sace Malama Beauty Ogere Siasia, Maman Mista Samson Siasia, tsohon kocin ‘yan wasan kwallon...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 15 ga Watan Yuli, 2019 1. Bulkachuwa ta hana Kotun neman yanci zuwa hutu Shugaban Kotun...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa mahara da makami sun sace babban magatakardan Jihar Adamawa. Bisa rahoton da wani dan uwa ga wanda aka sace,...