Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 28 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari ya rantsar da Ciyaman na Hukumar RMAFC A...
Hukumar Bincike da Kare Tattalin Arzikin Najeriya (EFCC) ta sanar da kame masu sata a layin yanar gizo da aka fi sani da ‘YAHOO YAHOO’ bakwai...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda wata gidan sama mai jeri Uku ya rushe da mutane 12 da raunuka a Jihar Legas. Bisa rahoton da...
Naija News Hausa ta karbi sabuwar rahoto da harin Boko Haram a shiyar Ngamgam Bisa rahoton da aka bayar ga manema labarai, ‘yan ta’addan Boko Haram...
Wasu ‘Yan Hari da Bindiga da har yanzu ba a gane da su ba, a ranar Talata da ta gabata sun sace kimanin mutane 28, matafiya...
Farmaki ya tashi a ranar Talata, 25 ga watan Yuni da ta wuce tsakanin ‘yan Tiv da Jukuns a kauyan Rafinkada ta karamar hukumar Wukari, Jihar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 26 ga Watan Yuni, 2019 1. INEC: ‘Yan Takaran Shugaban Kasa Sitin sun yi watsi da...
An gabatar da wani mutumi mai suna Abdulsalam Salaudeen a gaban kotun kara ta Jihar Legas da zargin kwanci da wata karamar yarinya mai shekaru 5...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 25 ga Watan Yuni, 2019 1. Bankin Tarayyar Najeriya ta bayyanar da Ajanda na shekara 5...
Sanatan da ya wakilci Jihar Kaduna a Majalisar Dattajai na takwas, Sanata Shehu Sani yayi kira da gargadin Arewa da su manta da zancen neman shugabancin...