Naija News Hausa ta kula da cewa yanayin yadda mutane ke kashe kansu a kasar Najeriya na karuwa kullum, musanman mazaje. Da safiyar yau, gidan labaran...
Wani matashi, barawo ya kai ga karshen sata a yayin da ya fada a hannu mazuana bayan da yayi kokarin sace babur a Niger Delta. An...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta dakatar da Sarkin Maru, Alhaji Abubakar CIKA Ibrahim da wakilin kauyan Kanoma, Alhaji Ahmed Lawal da zargin hada hannun da ‘yan ta’adda...
An harbe mutane biyu a wata farmaki da ya tashi a yayin da tulin mutane ke wata zanga-zanga a shiyar Gurin, a karamar hukumar Fufore ta...
Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Mista Orji Kalu, ya gabatar da cewa zai fita tseren takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatocin Najeriya ko ta yaya. “Kowace mataki Jam’iyyar...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa mahara da bindiga sun kashe akalla mutane 16 a ranar Salla, a yankin Bakoma ta karamar hukumar Maru...
Wani sananne da Shahararran dan hadin fim a Najeriya mai suna Ernest Obi ya rabar da wata bidiyo a layin yanar gizon nishadi da barin kowa...
Wata mumunar hadari ta dauke rayuwar wani mutumi a ranar Talata, 4 ga watan Yuni a Jihar Kaduna Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda mota...
Wani mutumi mai shekaru 30 da haifuwa a Jihar Neja ya kashe Makwabcin sa Audu Umar, wani mazaunin kauyan Wawa daga karamar hukumar Borgu ta Jihar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yabi hukumar tafiyar da hidimar zabe ta Najeriya (INEC) don gudanar da aikin su da kyau duk da matsaloli da aka fuskanta...