Hukumar Zaben Kasa (INEC) ta Gaza Tabbatar da Mai Nasara ga Zaben Sanata a Jihar Kogi Naija News Hausa ta ruwaito da zaben tseren neman kujerar...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamna ta ranar 16 ga Nuwamba a jihar Kogi, Engr. Musa Wada, ya yi watsi...
A ranar Alhamis din da ta gabata ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa za a ba masu jefa kuri’a damar yanke hukunci a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 14 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Atiku/Buhari: Kotun Koli ta Gabatar da Ranar Bayyana Dalilin Watsi...
Naija News ta ruwaito a Manyan Labaran Jaridun Najeriya ta ranar Laraba da cewa Ma’aikatar hukumar tsaron kasa (DSS) sun harba tiyagas da bindiga don tarwatsa...
Wani tsohon gwamnan jihar Kaduna, Abdulkadir Balarabe Musa, ya bayyana da cewa idan har Najeriya ta rabu, wannan ba zai kawo karshen matsalolin da kasar ke...
Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar a ranar Lahadin da ta gabata ya bukaci Musulmai da su yi amfani da addini don tabbatar da kauna, kwanciyar...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta haramtawa dukkanin hukumomin hana cin hanci da rashawa a kasar damar kwace kadarorin jami’an gwamnati da aka gane ko kuma kama da...
Sanata Babajide Omoworare, Babban Mataimakin Shugaban Kasa na Musamman ga abin da ya shafi Majalisar Dattawar kasa, a ranar Laraba ya yi ikirarin cewa Shugaban kasar,...
Babban Jam’iyyar Adawar kasa, PDP ta zargi Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da darakta-janar na kamfen din sa da shirin kamu da tsare Sanata Dino Melaye...