Naija News Hausa ta gano da wat bidiyo inda shugaba Muhammadu Buhari a yau wajen zaben gwamnoni ya kara leken kuri’ar matarsa Aisha, kamar yadda ya...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a yau bayan da ya kada nasa kuri’ar ga zaben gwamnoni da ta gidan majalisar Jiha a runfar zabe ta lamba...
A misalin karfe 8:00 na safiyar yau 9 ga watan Maris 2019, Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha sun jefa kuri’ar zaben Gwamnoni da ta Gidan...
A yau 8 ga watan Maris, 2019, Farfesa Yemi Osinbajo, mataimakin shugaba Muhammadu Buhari ya kai ga tsawon shekaru 62 ga haifuwa. Osinbajo mutum ne mai...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu na barazanar kame Bukola Saraki, shugaban Sanatocin Najeriya...
A ranar Alhamis, 7 ga watan Maris da ya gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci kauyan sa Daura, kamin ranar Asabar da za a gudanar da...
Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa wani masoyin Shugaba Muhammadu Buhari yayi wankar kwata don murna akan nasarar Buhari ga lashe zaben...
Wani matashin Jihar Bauchi, mai suna Bala Haruna, da muka ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa yayi wanka da ruwar chabbi don nuna...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Maris, 2019 1. Dan takaran shugaban kasa ya yi karar Buhari da Atiku...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da irin mutanen da zai sanya a shugabancin sa a wannan karo ta biyu. Mun ruwaito a baya a Naija News...