Hukumar INEC ta Dakatar da Kirgan Sakamakon Zaben Jihar Kogi Hukumar Gudanar da Hidimar Zabeb Kasa (INEC) ta Jihar Kogi a ranar Lahadi ta sanar da...
A yayin da ‘yan Asalin Kogi da ‘yan Najeriya ke duba da cike da tsammani, kwamishinan hukumar zaben jihar Kogi, Farfesa James Apam a halin yanzu...
Rahoton da ke isa Naija News Hausa a wannan lokacin ya bayyana da cewa wasu da ake zargi da ‘yan hari da makami na siyasa, a...
Gwamnan Jihar Kogi da kuma dan takaran kujerar Gwamnan Jihar a karo ta biyu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Yahaya Bello ya jefa kuri’un...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 16 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Komo Najeriya Bayan Ziyarar Kai Tsaye Zuwa...
A Yayin da Hidimar zaben Gwamnoni a Jihar Kogi ke gudana, Gwamna Yahaya Bello ya isa Runfar Zabensa don jefa nasa kuri’ar. Naija News Hausa ta...
Dan jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP da kuma dan takarar kujerar Sanata a ‘Kogi West Senatorial’ a zaben na ranar Asabar, Dino Melaye, ya yi ikirarin...
‘Yan Sa’o’i kafin zaben gwamna ta ranar asabar a jihar Kogi, El-Rufai ya nemi afuwa ga al’ummar jihar don yafewa gwamna Yahaya Bello wanda ke neman...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 14 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Atiku/Buhari: Kotun Koli ta Gabatar da Ranar Bayyana Dalilin Watsi...
Gwamnan jihar Kogi, Mista Yahaya Bello ya samu amincewar nera miliyan goma din da ya nema daga gwamnatin tarayyar kasa. Shugaban Majalisar Dattawar, Mista Ahmed Lawan...