Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kaduna ta bayyana tabbacin sace Alhaji Yahaya Abubakar (Sarkin Kudu), Shugaban Gundumar Birnin Gwari da Alhaji Ibrahim Musa, tsohon sakataren ilimi...
Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da kama mutum takwas da ake zargi da hada hannu a kisan wani mai suna Mujtaba Saminu, wanda aka...
Rahoton da ta isa ga Naija News Hausa a yanzun nan na bayyana da cewa an kashe ‘yan kungiyar ci gaban hidimar adinin musulunci a Najeriya...
Akalla mutane uku aka bada tabbacin mutuwar su a sabuwar hari da mahara da bindiga suka kai a kauyan Unguwar Rimi da ke a yankin Chawai,...
Hukumar Jami”an tsaron ”Yan Sandan Jihar Kaduna sun bada tabbacin sace Ciyaman na Kungiyar UBEC da wasu Mahara da makamai suka sace a hanyar da ta...
Naija News Hausa ta karbi sabon rahoto da cewa Fulani Makiyaya sun kai sabon hari a yankin Kajuru ta Jihar Kaduna da kashe kimanin mutane fiye...
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna, ta gabatar a ranar Lahadi da ta gabata da cewa sun yi nasara da kashe ‘yan hari da makami biyu daga...
Bisa bincike, Naija News Hausa ta gane da cewa ‘yan sandan sun yi ganawar wutan ne a yayin da wasu barayi biyar suka fada wa wata...
‘Yan Hari da bindiga a Jihar Kaduna ranar Alhamis 28 ga watan Maris 2019 sun hari shiyar Rigasa, a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani mutum...
Wasu Mahara da Makami sun sace wani Firist na Ikklisiyar Katolika da ke a Jihar Kaduna. Kamar yadda Naija News Hausa ta samu rahoton lamarin a...