Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar INEC ta gane da kashe wani malamin zabe a...
Duk da tsananin tsaro da barazanar jami’an tsaron kasa akan zaben shekarar 2019. An kame wasu da akwatunan zabe goma shabiyu da aka rigaya aka dangwala...
‘Yan Najeirya sun mayar da martani game da yadda shugaba Muhammadu Buhari ya kalli matarsa Aisha a lokacin da take jefa kuri’ar ta. Mun ruwaito da...
Tau, a karshe dai mun kai ga fara zaben shugaban kasa ta shekarar 2019. Mallaman zabe sun fara aikin su kamar yadda aka koyar da su,...
A ranar Jumma’a da ta gabata, ‘yan awowi kadan da soma zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai, ‘yan ta’addan Boko Haram sun yi wa Gwamnat...
Muna ‘yan lokatai kadan da fara jefa kuri’a ga zaben shugaban kasa da gidan majalisai ta shekarar 2019, don zaban sabbin shugabannana da za su jagoranci...
‘yan awowi kadan da soma zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai, jama’ar jihar Legas sun gano motocin da ake daukar kudi da su a banki...
A yau Jumma’a, 22 ga Watan Fabrairu, shekara ta 2019, ‘yan awowi kadan da fara zaben shugaban kasa da ta gidan majalisa, shugaba Muhammadu Buhari ya...
Sarkin Jihar Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, yayi kira ga ‘yan siyasan Jihar Kano da cewa su guje wa halin ta’addanci a Jihar don zaman lafiyar...
Farmakin da ya faru a Jihar Kano ya dauke rayukan mutane da dama ‘Yan adawa sun hari tsohon gwamnan Jihar Kano da kuma shugaban jam’iyyar PDP...