Jam’iyyar PDP a ranar Litinin, 20 ga Mayu, sun sake buga gaba da bada gaskiya da cewa dan takarar shugaban kasa na shekarar 2019 a Jam’iyyar...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ta gabatar da daga ranar yin zaben Gwamnoni ta Jihar Kogi da Jihar Bayelsa zuwa gaba. Naija News...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, dangantaka tsakanin shugabancin kasa da majalisar dokoki ta 8 da suka gama shugabanci ba ta zama da kyau ba, kuma...
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wata gargadi mai karfin gaske da Shahararrun ‘yan wasan Kwaikwayo da Ban Dariya na Najeriya, cewa su janye daga yi masa...
Jam’iyyar Siyasa ta African Action Congress (AAC) sun gabatar da dakatar da Omoyele Sowore a matsayin Ciyaman na Tarayyar Jam’iyyar, hade da wasu kuma daga Jam’iyyar....
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, da kuma dan takaran kujerar shugaban kasa ga zaben 2019 a karkashin Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana da cewa lallai zai...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 26 ga Watan Afrilu, 2019 1. Majalisar Dattijai sun yi kira ga IGP akan Matsalar tsaro...
Farfesa Attahiru Jega, Tsohon Shugaban Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ya gabatar da wata zargi akan Lektarorin Manyar Makarantar Jami’ar Kasa. “Yan Siyasa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 17 ga Watan Afrilu, 2019 1. Kotu ta umurci Hukumar DSS ta bayyanar da Sambo Dasuki...
Hukumar Gudanar da Zaben Jihar Zamfara (ZASIEC) ta gabatar da ranar da zasu kadamar da zaben Kansilolin Jihar Zamfara. Shugaban Hukumar Zaben Jihar Zamfara, Alhaji Garba Muhammad...