Aminu Tambuwal, Gwamnan Jihar Sokoto yayi barazanar cewa ba wanda ya isa ya dakatar da hidimar rantsar da shi a matsayin Gwamnan Jihar Sokoto a ranar...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ta gabatar da daga ranar yin zaben Gwamnoni ta Jihar Kogi da Jihar Bayelsa zuwa gaba. Naija News...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 3 ga Watan Afrilu, 2019 1. Majalisar Dattijai sun gabatar da yadda za su tafiyar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 29 ga Watan Maris, 2019 1. Kotun Kara ta gabatar da kame shugaban Kungiyar Iyamirai (IPOB)...
Hukumar Gudanar da hidimar zaben kasa (INEC) ta gabatar a yau da ranar da zata kamala zaben Jihar Adamawa. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Kotun Koli ta hana Hukumar INEC da ci gaba da hidimar zaben Jihar Adamawa akan wata kara...
A karshe, bayan gwagwarmaya da jaye-jaye akan zaben kujerar gwamnan Jihar Bauchi; Hukumar gudanar da zaben kasar Najeriya (INEC), a yau Talata, 26 ga watan Maris...
Bisa ga zaben Gwamnonin Jihohin kasar Najeriya da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris 2019 da kuma ta ranar 23 ga watan Maris 2019,...
Bisa zaben da aka gudanar a kasar Najeriya makonnai da suka gabata a jagorancin Hukumar gudanar da zaben kasar (INEC) a shekarar 2019, Naija News Hausa...
A ranar Asabar, 23 ga Watan Maris 2019 da ya gabata, Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ta kadamar da hidimar zaben Gwamnoni da sauran zabanni...