Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata ya bude bakin sa daga Azumin Ramadani a birnin Makkah, tare da shugaban Jam’iyyar APC na Tarayya,...
Jam’iyyar PDP a ranar Litinin, 20 ga Mayu, sun sake buga gaba da bada gaskiya da cewa dan takarar shugaban kasa na shekarar 2019 a Jam’iyyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 21 ga Watan Mayu, 2019 1. INEC ta janye Takaddun shaida na dawowa kan Shugabanci 25...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 20 ga Watan Mayu, 2019 1. APC Ba ta zaman komai ba tare da ni ba...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci kasar Saudi Arabia don wata hidimar gayyata da aka yi masa,...
A ranar Alhamis da ta wuce, Majalisar Dattijai sun gabatar da sabon bil na komar da ranar 12 ga watan Yuni ta kowace shekarar a matsayin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 17 ga Watan Mayu, 2019 1. Hukumar INEC ta daga ranar zaben Gwamna ta Jihar Kogi...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayar da kyautar kudi Naira Miliyan Goma Shabiyu (N12 million), Miliyan Shidda ga Zainab Aliyu, Miliyan Shidda kuma ga Ibrahim...
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi gayyatar Sarki Salman Bin Abdulaziz, da ke jagorancin Saudi Arabia da kuma wakilcin Manyan Masallacin Saudi Arabia biyu, don kadamar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 16 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari yayi tafiyar Umrah zuwa kasar Saudi Arabia...