Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 2 ga Watan Mayu, 2019 1. PDP/APC: Buhari yayi karya ne da takardun WAEC na shi ...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 1 ga Watan Mayu, 2019 1. Gidan Majalisar Dattijai sun gabatar da kasafin kudin kasa ta...
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) na kalubalantar shugaba Muhammadu Buhari da yin tafiya zuwa kasar Turai ba tare da bada daman ci gaba da shugabanci ga mataimakin sa...
Da safiyar yau Talata, 30 ga watan Afrilu, Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu Daktoci daga kasar Turai sun shigo Najeriya don binciken lafiyar jikin Sheikh El-Zakzaky da Matarsa...
Gwamnatin Tarayyar kasar Najeriya ta Gabatar da ranar Laraba, 1 ga watan Mayu a matsayin ranar Hutu don bikin Ranar Ma’aikatan Kasa ta shekarar 2019. Naija...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 30 ga Watan Afrilu, 2019 1. Zaben 2019: PDP na zargin Hukumar INEC da musanya sakamakon...
Idan Shugaban Kasa ya mutu akan mulki, bai kamata mataimakin sa ya ci gaba da mulki ba Wani Malamin Arabi mai suna, Sheikh Sani Yahaya Jingir...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 29 ga Watan Afrilu, 2019 1. Zan tabbatar da karban Yanci Na, Atiku ya gayawa Magoya...
Shugaban Jam’iyyar APC na Tarayyar kasar Najeriya, Asiwaju Bola Tinubu, yayi bayani a ranar Alhamis da ta wuce da cewa ba wai na kauracewa ziyarar shugaba...