Sanatan da ke wakilcin Jihar Kogi daga Jam’iyyar PDP, Sanata Dino Melaye ya daga yatsa da kuma bayyana wata shiri kamar yadda ya bayar cikin bayanin...
Bayan Hidimar zaben Kujerar Gwamna da aka gudanar a ranar Asabar 23 ga watan Maris 2019 da ta gabata a Jihar Sokoto, dan takaran kujerar gwamnan...
Mun ruwaito a baya a nan Naija News Hausa da cewa Ali Nuhu, shahararren dan shirin wasan fim na Hausa ya kai ga karin shekaru. Bayan...
A yayin da Hukumar gudanar da zaben kasa ke hadawa da sanar da sakamakon kuri’un jihohi, shugaba Muhammadu Buhari yayi wa dakin kirgan zaben ziyarci ban...
Shugabancin kasar Najeriya sun yi wa Saraki Ba’a ga faduwar zaben ranar Asabar. Ayayin da aka sanar da sakamakon zaben Gidan Majalisa jiya, Lahadi 24 ga...
Matan shugaban kasar Najeriya, Aisha Muhammadu Buhari ta gabatar da goyon bayan ta game da bayanin shugaba Muhammadu Buhari akan lamarin zaben shugaban kasa da za...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shawarci al’ummar kasar Najeriya da fitowa ranar Asabar don zaben dan takaran su. Muna da sani...
Sabon Kakakin yada yawun Jami’an tsaron ‘yan Sandan Najeriya, Frank Mba ya bada tabbaci ga ‘yan Najeriya da cewa jami’un su zata samar da kyakyawar shiri...
Ga zaben tarayya ta gabato, saura ‘yan kwanaki kadan da nan mu san ko waye zai zama sabon shugaban kasar Najeriya bayan sakamakon zaben. Ga wata...
Naija News Hausa ta ruwaito da cewa dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kwanakin baya ya fada wa ‘yan shirin fim da cewa...