Daya daga cikin Jirgin sama da Rundunar Sojojin Sama ke yawo da ita a Jihar Katsina ya rushe a yayin da suke kokarin sauka. An bayyana...
Rukunin Fasaha ga Kame Masu Laifi na Hukumar Ma’aikatan gidan Yari na Najeriya (NPS), da ke a kurkuku na Kano sun katange da kuma kame wata...
Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta Jihar Kebbi ta bayar da takardan komawa ga kujerar wakilci ga ‘yan Majalisar Wakilan Jihar. Hukumar tayi hakan ne...
A wata sanarwa ta yau, Jumma’a, 22 ga watan Maris, an sanar da cewa Gwamnatin Jihar Neja ta kadamar da kashe kudi kimanin naira Biliyan N3.2b...
A yau Laraba, 13 ga watan Maris 2019, Gidan Majalisar Dattijai ta rantsar da sabon sanatan Jihar Kogi, Mista Isaac Mohammed Alfa a matsayin sanatan da...
Bayan shirye-shirye da gwagwarmaya akan zaben shekara ta 2019 da aka sanar da farawa a yau 16 ga Watan Fabrairu, Hukumar INEC da sassafen nan ta...
Ma’aikatan Hukumar Kashe Kamuwar Wuta ta Jihar Kano sun gabatar da cewa wuta ya kame Gidan kwanan ‘yan makarantan Jami’ar Fasaha wadda aka fi sani da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 24 ga Watan Yuni, 2019 1. Oshiomhole na bayyana Makirci – Obaseki Gwamnan Jihar Edo, Gwamna...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 14 ga Watan Maris, 2019 1. Ekweremadu ya zargi Shugaba Buhari da jinkirtan gabatar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 31 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Tsauta Wa Ministoci Da Mataimakansu da Tafiye-tafiye...