Kotun daukaka kara a ranar Juma’a, 22 ga Nuwamba, ta tabbatar da amince da zaben gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato. Naija News ta gane da...
A ranar Alhamis, 21 ga Watan Nuwamba 2019 ne wata babbar kotun jihar Kano ta soke nadi da kirkirar wasu masarauta guda hudu a jihar Kano....
Kotun daukaka kara wacce ke zaune a jihar Kaduna ta sallami wasu mambobi biyu a majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Talata. ‘Yan Majalisa biyun suna...
Naija News ta ruwaito a baya da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotun Koli ta Jihar Kano, a kan...
Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a yau Talata, 12 ga...
Kotun koli ta tabbatar da zaben Muhammadu Buhari a matsayin Shugaban kasar Najeriya tare da yin watsi da karar da dan takaran shugaban kasa Atiku Abubakar...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya mika sunan mai shari’a John Tosho ga Majalisar Dattawa don dubawa da tabbatar dashi a matsayin babban alkalin babbar kotun...
Kotun sauraren kararrakin zaben jihar Kano da ke zaune a Kano a arewacin Najeriya, ta tabbatar da zaben gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jam’iyyar All Progressives...
Kotun daukaka karar zaben Sakkwato a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya ta tabbatar da zaben gwamna Aminu Tambuwal na Jam’iyyar PDP, babbar jam’iyyar adawa a Najeriya....
Hukuncin Kotun Daukaka Karar Shugaban Kasa, Nasara ne Ga Yan Najeriya – inji Buhari Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ce hukuncin da kotun daukaka karar...