Mista Lateef Fagbemi (SAN), lauya ga Jam’iyyar APC a karar shugaban kasa, ya bukaci shugaban kotun daukaka kara, Alkali Zainab Bulkachuwa ya janye daga zancen karar....
Jam’iyyar PDP a ranar Litinin, 20 ga Mayu, sun sake buga gaba da bada gaskiya da cewa dan takarar shugaban kasa na shekarar 2019 a Jam’iyyar...
Babban kotun majistare ta Jihar Kano ta bada umarnin kame ‘yar shirin fim a Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Ka tuna cewa Mun ruwaito a Naija News...
Naija News Hausa, bisa wata rahoto da aka aika a yau Laraba, 15 ga watan Mayu, an bayyana da cewa Kotun Koli ta Kano ta sanar...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), a ranar Litini da ta wuce ta bayar da Takardan komawa kan kujerar wakilanci a Gidan Majalisar Tarayyar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wata gargadi mai karfin gaske da Shahararrun ‘yan wasan Kwaikwayo da Ban Dariya na Najeriya, cewa su janye daga yi masa...
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, da kuma dan takaran kujerar shugaban kasa ga zaben 2019 a karkashin Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana da cewa lallai zai...
Naija News Hausa ta gano da wata rahoto da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotu Koli ta Jihar...
Shahararrun Manya daga cikin ‘yan fim na Kannywood biyu sun shiga kafar wando guda Naija News Hausa ta gano da wata bidiyon da ya bayyana da...
An bayar da dama ga Jam’iyyar adawa (PDP) ta Jihar Kano don kadamar da binciken ga kayaki da takardun da Hukumar INEC tayi amfani da ita...